Katsina
Rikici tsakanin uwar miji da matar danta ya yi sanadiyar da kannen miji suka kashe matar yayansu bayan sunyi mata duka. Mummunan al’amarin ya afku ne a ranar Lahadi, 21 ga watan Janairu a karamar hukumar Dan Ja dake jihar Katsina.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, wani karamin jami'in dan sanda, Ibrahim Surajo, ya riga mu gidan gaskiya a yayin da 'yan bindiga dadi suka bude masa wuta a jihar Katsina tare da yin awon gaba da bindigarsa ta aiki.
Wasu 'yan ta'adda da suka yi garkuwa da wata yarinya mai shekaru 14 a jihar Katsina sun nemi miliyan N100 a matsayin kudin fansa. Mahaifin yarinyar, Alhaji Salisu Mai-Tiles, ya sanar da manema labarai hakan. Masu garkuwa mutane
Waɗannan shu'umai da suka hadar da; Ahmed Lawal, Abdulmalik Usman, Adamu Khalid da kuma Abubakar Lawal, zasu fuskanci fushin kotu ne a sakamakon fyaɗe wasu 'yan mata biyu a ranar 20 ga watan Dasumba na shekarar da ta gabata.
Wata kotun daukaka kara ta dakatar da Mansir Aliyu Mashi daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) dake wakiltan mazabar Mashi/Dutsi na jihar Katsina. An umurci hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) da ta gudanar da sabon zabe.
Sai dai cikin ikon Allah, wani matashi ya gano Aisha kwance jina jina, amma da sauran rai a jikinta, daga nan ya garzaya da ita zuwa babban asibitin garin Kurfi, ganin haka ya sanya Yansanda farautar Abubakar, inda ba da dadewa ba
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Katsina ta gayyaci jam’iyyar PDP yin muhawara akan zargin da ta ma gwamnatin jihar Katsina na yin almubazzaranci da naira biliyan N400bn a cikin watanni 31
Hukumar kamfanin raba hasken wutar lantarki dake Kano (KEDCO) ya bawa abokan huldar sa dake jihohin Jigawa, Kano, da Katsina hakuri bisa karancin samun wutar lantarki a cikin 'yan kwanankin nan. Kamfanin, ta bakin kakakinsa, Moham
Hukuma ta damke wani mai sayar da maganin gargajiya, Usman Saidu, bisa laifin salwantar da rayuwar wani matashi dan shekara 27 mai suna Aliyu Yahuza a jihar Katsina. An gano cewa marigayin ya mutu ne bayan ya saya maganin bindiga
Katsina
Samu kari