Katsina
Rundunar 'yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar damke wani barawon shanu kuma mai fashi da makami mai suna Ibrahim Umar wanda ya shahara wajen fashi..
Jami'an rundunar yan sanda na Jihar Katsina sun tsare wata mata mai suna Rabiatu Nura wadda ke zaune a garin Mazoji da ke karamar hukumar Mai'addua na Katsina
Hukumar kare muhalli na Jihar Katsina SEPA ta fara sarrafa ledoji da aka zubar a bola domin kera bulo na kawata gida da akafi sani a 'Interlocks' a turance.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kwamanda Maryam ta bayyana cewa cikin kayan mayen da aka kwace, kilo 43.5 tabar wiwi ce, sai kilo 48 daya hada da kwalaban Tramol.
Wutar yaki da cin hanci da rashawa na cigaba da ruruwa a karkashin gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kamar yadda ya alkarwanta, ba sani ba sabo.
Wani dan sintirin Isan Gona mai suna Ahmadu Maikare ya harbe kan shi har lahira a yayin da yake gwajin sabuwar layar hana harsashi huda mutum. Wannan ya faru
Hakazalika farashin masara ma ya sauka, inda a bara ake siyan buhu kilo 100 akan N16,500, amma a yanzu ana samunsa akan N8.500, kamar yadda wani manomi.
Wata matashiya a jihar Katsina da aka ambata da suna Khadija Saulawa ta bayyana yadda takaicin maza a ke sanya matan jihar tsunduma a harkar shaye-shaye.
Rundunar Yansandan jihar Katsina tana sanar da kama shahararren dan daban nan wanda aka dade ana nemansa Basiru Barau, inkiya Gojen Malam, kamar yadda ta sanar
Katsina
Samu kari