Katsina
Peter Obi, dan takarar neman mataimakin shugaban kasar Najeriya a karkashin inuwar PDP, ya yi zargin cewar an yi ba daidai ba a zaben shugaban kasa da aka gudanar ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairu, ya zargi hukumar zabe ta kasa
Jiya mu ka ji cewa Jam’iyyar PDP ta ji babu dadi a hannun APC a Jihar Shugaban kasa inda APC ta samu kuri’a 340, 000 a zaben Yankin Tsakiyar Katsina daga kananan hukumomi 11 na cikin yankin mazabar jihar.
Wasu ma’aikatan hukumar zabe ta kasa (INEC) na wucin gadi sun arce da sakamakon zabe a wasu mazabu biyu a Katsina. Lamari na farko ya faru ne a akwati ta 004 a mazabar Wakilin Yamma III a karamar hukumar Katsina, yayin da lamari
Ayyukan miyagun mutane yan bindiga na cigaba da ta’azzara tare da fadada a jahar Katsina, musamman ma a yankin karamar hukumar Batsari, Dutsanma, Funtuwa da Dandume, inda yan bindigan suke cin karensu babu babbaka.
Rahotanni kamar yadda shafin jaridar Vanguard ta ruwaito sun bayyana cewa, wani babban jami'in tsaro tare da fararen hula shida sun rasa rayukan su a sanadiyar aukuwar mummunan harin cikin karamar hukumar Batsari.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, SP Gambo Isah ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a babban ofishin Yansanda dake cikin garin Katsina, inda ya bayyana yadda suka samu nasarar cafke wannan mugun m
A yau, Alhamis, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da tawagar yakin neman zaben jam'iyyar APC su ka dira a jihar Katsina domin gudanar da kamfen na karshe bayan cikar wa'adin lokacin yakin neman zabe da INEC ta ware wa 'yan ta
Ina kira a gare ku Katsinawa ku tallafa min domin ganin mafarkin Yar'Adua ya zama gaskiya. Ku zabe n domin in kawar da yunwa da fatara daga Najeriya. Ku zabi Yaku Lado a matsayin gwamna domin jihar mu ta Katsina da samun cigaban
Majiyar Legit.ng ta ruwaito sunayen wadanda aka kashe kamar haka; Rabiu Aikau da wani dan uwansu da ake kira Manya, sai kuma karamin yaron da yan bindigan suka yi garkuwa da shi, wanda rahotanni suka bayyana cewa yaron Aikau ne.
Katsina
Samu kari