Katsina
A ranar 23 ga watan Satumba na shekarar 1987 ne gwamnatin tsohon shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ta kirkiro jahar Katsina daga cikin jahar Kaduna, wanda hakan yasa a yanzu Katsina ta cika shekaru 32

A halin yanzu Mutanen Yankin Daura sun fara hararo kujerar Gwamna a Jihar Katsina a 2023. Jama’an Shugaba Buhari na sa ran su karya tarihin Gwamna a jihar Katsina da ya dade tun fil azal.
Tabbas girma ko shekaru basa hana neman ilimi, wannan kuwa ya tabbata kamar yadda dattijuwa, Hajiya Fatima Kurfi ta tabbatar baya ta samu shaiar kammala karatun digiri na farko yayin da take da shekaru 76 a duniya.
A ranar 23 ga watan Satumba na shekarar 1987 ne gwamnatin tsohon shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ta kirkiro jahar Katsina daga cikin jahar Kaduna, wanda hakan yasa a yanzu Katsina ta cika shekaru 32
Rundunar yan sanda a jihar Katsina ta kama wasu mutane uku da ke da nasaba da garkuwa da yaran Shugaban rikon kwarya na karamar hukumar Matazu da ke jihar, Kabiru Matazu guda biyu.
A cigaba da ribatar tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin jahar Katsina da kungiyoyin yan bindiga masu garkuwa da mutane a jahar, yan bindigan sun sake sako wasu kananan yara guda 10
A yayin da ba a bayyana kananan hukumomin mutane 4 da aka sako ba kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito, 8 sun kasance 'yan karamar hukumar Kankara yayin da 18 suka fito daga yankin Shimfida na karamar hukumar Jibiya.
Inda wata Mata ta ke zama da ‘Ya ‘yan ta sai ya ba ka tausayi har ka yi kuka. Wannan mata na zama ne a Unguwar Matalauta a cikin jihar Katsina kuma ta kai kukanta gaban shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Katsina
Samu kari