Katsina
Har yanzu tsuguni bata kare ba sakamakon cigaba da yaduwar annobar Coronavirus da ake samu a Najeriya, inda a yanzu haka an kara samun mutane 2 dauke da cutar a
Kwamishinan yada labarai a jihar Katsina, Mohammed Serika, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke magana da manema labarai ranar Laraba. Ya bayyana cewa sun yanke
Mafarauta daga kauyukan Kaurawa, Gidan Goge, Tashar Tsamiya da Zan Bago na gudumar Pauwa da ke karamar hukumar Kankara ne aka kashe. Wadanda ake zargin 'yan bin
Bayan kammala taro ne shugaban kungiyar gwamnonin arewa, Simon Lalong, ya fitar da jawabi a kan matakan da gwamnonin suka dauka bayan kammala tattaunawarsu da
Gwamnatin jihar Katsina ta bayar da umarnin rufe karamar hukumar Daura; ba shiga, ba fita, bayan an tabbatar da samun mutane uku da suke dauke da kwayar cutar c
Likitan da ya rasu kwanaki uku da suka gabata sakamakon cutar coronavirus a Katsina ya yi mu’amala da manyan sarakunan gargajiya da manyan mutane kafin ya mutu.
Wani dan majalisar dokokin jahar Katsina, Malam Mustapha Rabe, ya bayar da tallafin naira miliyan 1.5 domin gina Masallaci a kauyen Muludu da ke mazabarsa.
Majiyar Legit.ng ta bayyana cewa Dan Nashe ya gamu da ajalinsa ne a hannun yaransa bayan sun yi masa bore, sun juya masa baya sakamakon wata rashin fahimta da a
Don haka yace gwamnati na shawartar jama’a su takaita ire iren tarukan nan kamar yadda hukumar kiyaye yaduwar cututtuka ta kasa, NCDC, ta umarta duba da yadda c
Katsina
Samu kari