Katsina
Wasu hare - hare da aka kai a kananan hukumomin Faskari da Sabuwa a jihar Katsina sun yi sanadiyyar mutuwar mutane biyar. An harbi shugaban 'yan sanda na karama
A jiya ne aka birne gawar Alhaji Iro Sabe, Kilishin Katsina a makabartar Dan Tukum bayan an yi jana'izarsa a Kofar Soro. Liman Muddaha ne ya sallaci gawarsa.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 11:45 na dare ranar Talata, 05 ga watan Mayu, 2020. A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitar
SERAP ta hurowa Gwamnati wuta ta saki Dattijon da ya zagi Shugaban kasa da Gwamnan Katsina. Kungiyar ta yi wa gwamnati barazanar tsayawa kotu da ita kan haka.
Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa, ne ya sanar da hakan a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Lahadi, 03 ga watan Mayu. Kasuwanni da wannan umar
Kimanin sati biyu da suka gabata, gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rufe karamar hukumar Daura biyo bayan mutuwar wani mai dauke da kwayar cutar covid-19. A w
Da ya ke magana yayin holin mutanen uku, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Katsina, SP Gambo Isah, ya ce an karar da rundunar 'yan sanda a kan wani faifan bid
An kama mutanen ne bayan wani faifan bidiyonsu da su ke zagin shugabannin ya kewaya a dandalin sada zumunta. Mutanen uku da aka kama sun hada da wani dattijo da
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta halaka gagararrun 'yan bindiga biyu tare da damke wasu mutum 10 da ake zargi da garkuwa da mutane a kananan hukumomi biya
Katsina
Samu kari