Katsina
Sakataren gwamnatin jihar Katsina (SSG), Mustapha Inuwa, ne ya sanar da hakan a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Asabar. Ya bayyana cewa gwamnati ta yanke s
A yau Asabar 16 ga watan Mayun 2020, gwamnatin tarayya ta tura dakarunta don yaki da 'yan ta'addan da suka gallabi jihar Katsina. Jaridar The Nation ta bayyana
Gwamnan jihar, Aminu Masari, ya amince da dage dokar zaman gidan nan take kamar yadda yake cikin sanarwar da sakataren gwamnatin jihar, Mustaha Inuwa ya fitar.
Rundunar sojin Operation Hadarin Daji tare da hadin guiwar dakarun sojin saman Najeriya sun halaka 'yan bindiga 27 tare da tarwatsa maboyarsu a tsakanin Nahuta
Mutum daya ya rasa ransa a yammacin Alhamis a garin Yankara da ke karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina bayan harin da 'yan bindiga suka kai gidaje da dama a
A ranar Laraba ne wasu 'yan bindiga dauke da mugayen makamai suka kai wani hari a kauyukan Daudawa da Angwan Baki a karamar hukumar Faskari, inda suka sace muta
Mataimakin kakakin majalisar jihar Katsina, Shehu Tafoki ya samu damar yi wa zauren majalisa jawabi amma sai ya fashe da kuka a kan rashin tsaron da ya addabi
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta tura wakilanta na ma'aikatar lafiya zuwa Azare da ke jihar Bauchi, Katsina da Jigawa sakamakon hauhawar yawan mace-mace.
Cutar korona ta kashe Dr Kabir Tijjani, shugaban babban asibitin Mani da ke jihar Katsina. Babban likitan ya rasu ne a ranar Talata kamar yadda wata majiya daga
Katsina
Samu kari