Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana dalilin da yasa gwamnatin Buhari ya zama ya yi fice da dukkan gwamnatoci da aka yi a baya tun kafa Najeriya
Masarautar Daura da ke Jihar Katsina wato mahaifar shugaba Buhari ta dakatar da Hawan Sallah a bikin Babbar Sallah da za a yi saboda rashin tabbataccen tsaro.
'Yan bindiga sun hallaka wasu jami'an hukumar fice da fice a wani yankin jihar Katsina. An ruwaito cewa, an hallaka wasu 'yan bindigan da dama da aka yi martani
Gwamnatin Katsina zata fara karbar harajin Jangali na N500 akan kowacce saniya da ke jihar duk shekara kamar yadda News Wire ta ruwaito. The Cable ta ruwaito..
A zaman majalisar dokokin jihar Katsina na ranar Talata da ta gabata, an fara tattaunawa kan wani kudiri dake neman a canza gidajen kallo su koma islamiyya.
Matasa a jihar Katsin,a sun ce sam ba zai yiwu suna zaune ana ci gaba da hallaka su da 'yan uwansu ba. Sun fara horar da yadda za a fatattaki 'yan bindiga.
A kalla mutane 19 ne suka rasu sannan wasu dama an neme su an rasa bayan yan bindiga kan babura sun kai hari kauyen Tsauwa a karo na biyu a karamar hukumar Bats
Saura kiris gwamnatin jihar Katsina ta cimma burinta na haramta barace-barace a fadin jihar Katsina. Tuni kudurin ya zarce zama na biyu a majalisar dokokin jiha
Wasu 'yan bindiga sun kai hari wani yankin jihar Katsina. Sun hallaka wani mutum tare da wawashe shagon cajin wayoyi. Sun yi arangama da 'yan sanda a yankin.
Katsina
Samu kari