Katsina
Rundunar NDLEA ta cafke wasu 'yan bindiga da ke dauke da muggan makamai a hanyarsu ta zuwa wani gari watakila domin gudanar mummunan aikinsu ta fashi da makami.
Wani ruwan sama da aka yi a jihar Katsina a cikin rana ɗaya kacal ba'a taba ganin irinsa ba cikin shekara 100 a cewar hukumar harsashen yanayi ta kasa (NIMET)
Jami'an kwastam sun hadu da fushin jama'ar gari bayan murkushe mutane 7 da suka yi da mota garin bin wasu 'yan fasa kwabri da ake zargin suna dauke da kaya.
Wani hatsari da motar kwastam ta yi yayin da suka taso yan fasa kwaurin shinkafa yayi sanadiyyar mutuwar mutum biyar tare da jikkata wasu da dama a Katsina.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bukaci gwamna Aminu Masari na jihar Katsina da ya daina jaje kan hauhawar hare-haren 'yan bindiga a jihar Katsina.
Kwamishinan lafiya na jihar Katsina, Yakubu Nuhu Danja, ya bayyana cewa aƙalla mutun 60 suka mutu bayan ɓarkewar cutar kwalara a faɗin kananan hukumomin Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce ba ya jin dadin mulkin jihar da ke fama da rashin tsaro. Ya ce sam baya iya yin bacci da daddare saboda yanayin.
Fada ya kaure tsakanin bangarorin ƴan bindiga biyu masu adawa da juna a Katsina wadda ya yi sanadin mutuwar shugaban yan bindiga, Nabajallah, da wasu yan bindig
Yan sandan jihar Katsina sun cafke wata matar aure, Aisha Nura, mai shekaru 27 dauke da kudi Naira miliyan 2.4 na cinikin makamai da aka sayarwa yan bindiga, Th
Katsina
Samu kari