Kasashen Duniya

Za a tsige shugaban kasar Zambia Edgar Lungu.
Za a tsige shugaban kasar Zambia Edgar Lungu.
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Kimanin kashi uku cikin kashi hudu na mambobin adawar karkashin jam'iyyar United Party of National Development sune suka sanya hannu akan kudurin da suka gabatar, wanda suka mikawa shugaban majalisar a ranar Alhamis dinnan data...