Kasashen Duniya
Cutar Kanjamau tana daya daga cikin manyan cututtuka da suka addabi al'umma, sannan kuma daya daga cikin cutar da ta bawa masana wahala wurin samo maganin ta. Wannan shine jerin jadawalin kasashen da hukumar lafiya ta duniya ta...
Muna fatan cigaba da kyautata alaka da hadin kai tsakanin Najerita da Koriya, muna fatan cigaba da tabbatar da zamanlafiya da tsaro, musamman a yanzu da dansa, kuma shugabanmu, Kim Jong Un ya gaje shi wajen yada zaman lafiya
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi wasu kalaman wulakanci kan yan ci rani da suka fito daga kasashen Haiti, El Salvador da kuma Afirka. Ya tambayi majalisar dokoki kan dalilin da ya sa mutanen Afirka suka shiga kasar su.
Mataimakin shugaban jami’an Eko University of Medicine, Ferfesa Muheez Durosinmi, yayi korafi akan karancin likitoci da kasar ke fuskanta Durosinmi, ya ce al’amarin Najeriya yanzu ya koma likita daya na duba marasa lafiya 6,000
A yayin da farashin guda na litar man fetur yake akan naira 145, ta zamto na takwas cikin jerin kasashen goma na ilahirin duniya da suke da mafi kankantar farashin a fadin duniya. Wannan farashin na N145 ya zamto daidai da kobbai
Shugaban Amurka Trump ya maida garin Jerusalem babban Birnin Israila sai dai Kasashen Musulaman Duniya karkashin Erdogan na shirin yi wa Israila taron-dangi.
Farashin mutan Najeriya a Libya na kamawa daga dala 400 zuwa abin da yayi sama, a wani rahoto da CNN ta wallafa. An dai dawo da abin kamar cinikin bayi
Gabanin a dau ransa ta hanyar rataya, tsohon shugaban kasar Iraki, marigayi Saddam Hussein ya bar wa al'ummar Musulmai duniya wasiyya mai ban tausayi.
Hankula da dama na kasashen Yamma sun firgita kwarai da aniyya, sakamakon wannan busa algaitar da suka ji akan wannan kira da kwararrun masanan kasar suka kera
Kasashen Duniya
Samu kari