Kasashen Duniya
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar an fara aikin gina iyakar ne da ke Seme-Krake a Badagry ta jihar Legas a shekarar 2011. Kungiyar kasashen Turai (EU) ce ta dauki nauyin gina ofishin iyakar da ya lashe a ka
Amal bin Laden, matar marigayi Osama bin Laden ta yi magana, a karo na farko, yadda sojojin kasar Amurka su ka kashe mijinta a kan idonta. Sojojin Amurka na musamman (SEAL) ne su ka kashe Osama a ranar 11 ga watan Mayu na shekarar
NAIJ.com ta ruwaito jakadun sun hada da Yutaka Kikuta daga kasar Japan, Alexey Shebarsin daga kasar Rasha, Richardo Guerra DE Araujo daga kasar Brazil, sai kuma Fahad Obaid Mohammed Obaid Altaffag daga kasar UAE Dubai.
A yau ne, sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya nada Alhaji Abdulkadir Maitama Sule, a matsayin sabon dan masanin Kano. An nada Abdulkadir, da ga marigayi tsohon dan masanin Kano, Sule Maitama, yau, Asabar, a fadar sarki Sanusi II
Haka zalika jirgin zai ratsa biranen har zuwa bahar maliya, inda tashar jirgin rawu na biyu mafi girma a kasar yake, watau tashar jirgin ruwa ta tunawa da Sarki Abdullahi, sa’annan za dauki adadin fasinja miliyan uku a duk shekara
A yayin taron an gabatar da wani rahoton wani bincike da aka gudanar a kasashen nahiyar turai guda takwas daga ciki harda kasar Faransa, Birtaniya da Jamus, inda rahoton ya nuna ana samun karuwar nuna tangwama ga Musulmai a turai.
A yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke kasar Amurka domin halartar taron koli na majalisar dinkin Duniya karo na 73 dake gudana birnin New York, ya samu zantaawa da wasu gagga gaggan shuwagabannin kasashen Duniya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana bacin ransa game da tabarbarewar zaman lafiya da aka cigaba a yankin gabas ta tsakiya sakamakon rikici tsakanin Falasdinawa da Isara’ilawa tun bayan zaman majalisa na shekarar data gabata.
Wata sabuwar kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kasar Amurka (Nigerian-America Development Advocate) sun mamaye gaban ofishin majalisar dinkin duniya (MDD) domin nunawa duniya goyon bayansu ga takarar shugaba Buhari a zaben 2019. Muta
Kasashen Duniya
Samu kari