Kasashen Duniya
Tsaro muhimmin abu ne a tarihin gwamnatin kasashen duniya. Hakan ne ya saka kasashe ke kasha makudan kudi a harkar tsaro, musamman bangaren aikin soja. Duk da kasancewar kasashe na da hukumomin tsaro daban-daban da suke kokarin ta
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito binciken cibiyar spectator ya bayyana cewar akwai masu amfan da harshen Hausa miliyan 150 a duk fadin Duniya, hakan ya nuna harshen Hausa ya zarce harshen Punjabi da miliyan biyu, kuma yayi ma harshen J
A yau, Alhamis, ne mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya kaddamar da shirin bayar da tallafi ga kananan 'yan kasuwa a kasuwar Utako dake garin Abuja. A kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta bayyana cewar zata bayar
Cibiyar ‘Global Fire Power’ ce ta gudanar da wannan bincike a shekarar 2018, inda ta daura Najeriya a mukamin kasa ta arba’in da uku (43) a cikin jerin kasashen Duniya dake da suka fi karfin Soja, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Wani alhaji daga Najeriya da yanzu haka ke yana gudanar da aikin hajjin bana a kasar Saudiyyya ya mayar da fiye da N1.4 da ya tsinta a Makkah. An bayyana sunan alhajin, Musa Mohammed Edotsu, daga jihar Neja kuma ya tsinci kudin ne
Bayan kammala kada wata kuri’a a kan gwamnonin da suka fi yiwa jama’ar su aiyuka, za a karrama wasu gwamnonin Najeriya a wani taro na kasa da kasa da za a yi a birnin New York na kasar Amurka. Gwamnan jihar Lagos, Akinwunmi Ambode
Sashen yaki da tu’ammali da miyagun kayan maye na jihar Benaluru(NCB) dake kasar Indiya ya sanar da kama wani dan asalin Najeriya, Ozy Chukwudu, da hodar iblis mai nauyin 155.5g a ranar Laraba, 25 ga watan Yuli. Jami’an NCB sun
A daren gobe, Juma’a, ne ake zaton samun nusanin wata da ba a fuskantar irinsa ba a tarihin Najeriya, kamar yadda Farfesa Augustine Ubachukwu, na bangaren ilimi da binciken sanin sararin samaniya a jami’ar Najeriya dake Nsukka ya
Za ku ji jerin Shugabannin Kasashen da su kayi shekaru a mulki don wasu Shugabannin da aka gaji da su a Kasar su. Daga cikin su akwai Shugaba Teodoro Obiang Nguema na Kasar Equatorial Guinea ya shafe shekara kusan 40 yana mulki.
Kasashen Duniya
Samu kari