Kasashen Duniya
Mun gano cewa Australiya ta fi kowace kasa a Duniya yawan mafi karancin albashi. Idan a na maganar albashi, Manyan Kasashen da Ma’aikata su ka fi morewa a yau su na Turai.
A ranar Laraba 24 ga watan Yulin 2019 Boris Johnson, ya zamto Firaiministan kasar Birtaniya na 77 a tarihi inda a halin yanzu kasar ke da tsaffin firai ministoci 76 kamar yadda gwamnatin kasar ta kaddamar a shafinta na yanar gizo.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tashi zuwa Liberia domin halartar bikin taya kasar murnar bikin cika shekaru da 172 da samun 'yanci da kuma karbar wata kyauta ta musamman. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da
A yayin da auren fiye da mace daya ga mazaje ya samu karbuwa tare da kasancewarsa al'ada a tsakanin kabilu daban-daban a fadin duniya, a wasu wuraren duk da kasancewar su kalilan, wannan lamari ya kan tabbata amma a baibai.
Kwanan nan za a gudanar da wani babban gasar kiran Sallah a Saudi. Saudiyya za ta shirya Gasar Musabaqah da Ladanai ne bayan an cashe kwanan nan. Akalla mutum 11,000 za su yi Gasar Musabaqah.`
A kidaya da kididdigar da aka yi na yawan mutanen da ke duniya, an gano cewa maza sun fi mata yawa a duniya da tazara marar yawa. Akwai a kalla maza 101.7 ga duk mata 100, kamar yadd wata kididdiga da kasar Amurka ta yi a shekarar
Fitacciyar mawakiyar 'Pop' din nan Janet Jackson kanwa a gurin shaharren marigayin mawakin nan Micheal Jackson, ta na daya daga cikin shahararrun mawakan da zasu yi waka a kasar Saudiyya...
Wakilan gwamnatin kasar Amurka sun ce a kyakyawan shirin kafa cibiyoyin kasuwanci na kasashen nahiyar Afrika ta yamma (WATH) a Legas da Abuja da ke Najeriya. Amurka za ta kafa cibiyoyin ne domin karfafa alakar kasuwanci tsakaninta
A na zargin an kashe wani matashi dan kasar Najeriya, Thomas Orhionsefe Ewansiha, mai shekaru 34 a duniya kuma dalibin digiri na uku a jami'ar Limkokwing University of Creative Technology ta kasar Malaysia.
Kasashen Duniya
Samu kari