Kasashen Duniya
Kotun koli ta birnin New York ta bada umarnin a sayar da wasikar da shahararren mawakin nan na kasar Amurka Tupac Shakur ya rubutawa budurwarsa Madonna lokacin yana gidan yari akan cewar yana so su rabu...
An bayyana Nicki Minaj a matsayin mawakiyar da za ta gudanar da wasa a gurin wani taro na wake-wake da raye-raye da kasar Saudiyya ke yi duk shekara, wannan lamari ya jawo hayaniya kwarai da gaske a ciki da wajen kasar...
Mun samu labari cewa akwai kujerun Makkah kusan 1,000,000 da ba a saya ba a Taraba tun da kusan Mutum 600 a cikin 1500 ne su ka saye kujerun bana. Watakila kujerun su yi wa Gwamnati kwantai a bana.
Jakadun Najeriya masu uwa a gidin-murhu su na cin karen su babu babbaka duk da sun wuce shekarun aiki.Jakadun kasar sun kai ga ritaya, amma fadar shugaban kasa ta bar su a ofis.
Kamar Hausawa kan ce tafiya mabudin ilmi. Mun kawo maku jerin wasu Manyan Kasashen da ‘Yan Najeriya ke da damar shiga babu biza. Wadannan kasashe sun hada har da B/Faso, Iran, dsr.
Kazalika, kungiyar ECOWAS ta amince da sake yin taron ta na gaba a ranar 21 ga watan Disamba na shekarar nan. Daga cikin shugabannin kasashe 15 da kungiyar ECOWAS ke da su, shugabannin kasashe 13 sun harci taron da aka yi a Abuja.
Sarri ya samu nasarar lashe kofin gasar nahiyar Turai na kakar wasan bana a kungiyar Chelsea. Sai dai hakan bai sa kungiyar ta cigaba da aiki tare da shi ba saboda ya gaza taka rawar gani a gasar cin kofin kungiyoyin kwallon kafa
Kasar Saudiyya ta game yanke hukunci akan dokar da za ta bai wa mutanen da ba 'yan kasar ba damar zama a cikin kasar na iya tsawon rayuwarsu, ga duk wanda ke da bukatar hakan. Kamfanin dillancin labarai na Saudiyya (SPA) shine...
Harin da Amurkan ta kai ba zai rasa nasaba da harbo wani jirgin yakin kasar Amurka mai amfani da na'ura da kasar Iran ta yi ba a cikin makon jiya da kuma wani harin da aka kai wa jiragen dakon danyen man fetur na Amurka, wanda ta
Kasashen Duniya
Samu kari