Kasashen Duniya
Ministan harkokin kasashen ketare, Mista Geoffrey Onyeama, ne ya bayyana hakan ranar Talata bayan kammala wani taron hadin gwiwa da babban jakadan kasar Afrika ta Kudu a Najeriya, Mista Bobby Moroe.
Mun ji cewa babu sunan mutum miliyan 2 a cikin jerin ‘Yan wani Gari na Assam da aka fitar a Indiya. Wasu na ganin an shirya wannan ne domin a fatattaki Musulmai daga kasar ta Indiya.
Babu shakka arziki kashi ne kuma tako shi ake kamar yadda Hausawa suka bayyana, hakan ta kasance a yayin da muka kawo muku jerin manyan attajiran 'yan siyasa na duniya guda 20 da suka yi wa sa'o'insu zarra ta fuskar tarin dukiya.
Mun samu labari cewa an kammala taro; shugaban kasa Muhammadu Buhari da Tawagarsa sun iso Abuja. Shugaban kasar ya shafe kusan mako guda kenan a kasar waje.
Seun Kuti ya roki 'yan kungiyar 'yan aware na Biafra da kuma sauran kungiyoyi da su taimaka su sanar da shi a duk lokacin da suka shirya ciwa wani dan siyasa mutunci a kasar waje. A cewar shi, yana yankin Turai a lokacin da aka...
Dubun wasu gungun Mata 3 yan Najeriya dake sana’ar fashi da makami a kasar Dubai ta cika bayan sun yi ma wani attajirin balarabe dan asalin kasar Iraqi fashi da makamin kudinsa Dh57,000.
Wata mata dake zaune a birnin Georgia dake kasar Amurka an ruwaito cewa ta kashe 'ya'yanta guda biyu sannan ta juya bakin bindigar da tayi amfani da ita wajen kashesu ta kashe kanta. A cewar rahoton, matar mai suna Marsha Edwards.
Wani Lauya mai shigar da kara a kotu ya roki Birtaniyya ta fatattako Jagoran Biyafara, Nnamdi Kanu ya dawo gida Najeriya. Lauyan ya taso Gwamnati a gaba ta sa a maido Nnamdi Kanu inda a ke shari’a da shi.
Fitaccen attajirin nan da ya fi kowa kudi a nahiyar Afrika, yayi bayanin cewa bashi da gida ko guda daya a wata kasa wacce ba Najeriya ba. Da yake bayani a wajen taron gidauniyar 'Mo Ibrahim' na wannan shekarar ta 2019...
Kasashen Duniya
Samu kari