Kasashen Duniya
Mun ji cewa wasu kungiyoyi sun taso Malami a gaba a kan batun badakalar cinikin rijiyar mai. An jefawa Abubakar Malami jerin tambayoyi da ake jira ya amsa.
Legit.ng ta wallafa rahoton cewa Buhari zai tuntubi sauran shugabannin kasashen nahiyar Afrika a kan yadda za a samu zaman lafiya mai dorewa a kasar Mali mai fa
Mun sam labarin adadin sabon bashin da Gwamnatin shugaba Buhari za ta ci a 2021. Da alamu gwamnatin Tarayyar ta na sa ran cin bashin N4.3tr a shekarar badi.
Da alamu dai rikicin Mali zai sa Muhammadu Buhari da Shugabannin Afrika su kai ziyarar musamman. Goodluck Jonathan ya ce akwai yiwuwar Buhai ya bar Najeriya.
BBC ta ce an kwantar da sarki Salman Bn Abdul'aziz na Saudiyya a wani asibiti da ke Riyadh. Rahotanni sun ce ana yi wa Sarkin wasu gwaje gwaje a mafitsararsa.
Gwamnatin Tarayya ta na sa ran kasha Naira Tiriliyan 12 a 2021. A shekarar 2021, Najeriya ta na lissafin samun akalla Naira Tiriliyan 7.5 a matsayin kudin shiga
A jiya ne Kungiyar ECOWAS ta nada tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan a matsayin Jakada. Goodluck Ebele Jonathan zai kawo zaman lafiya a kasar Mali.
A jiya Alhamis Majalisar Wakilan Tarayya ta gayyaci Jakadan Lebanon domin ya amsa wasu tambayoyi, amma Jakadan na Lebanon yayi watsi da zaman ya yi tafiyarsa.
Yayin da ake saura watanni 3 zabe, Firayim Ministan CIV kuma ‘Dan takarar Shugaban kasa ya mutu. Shugaban kasar ya mutu ne kwanaki bayan ya yi taro da Ministoci
Kasashen Duniya
Samu kari