Kasar Saudiya
Mun gano cewa Australiya ta fi kowace kasa a Duniya yawan mafi karancin albashi. Idan a na maganar albashi, Manyan Kasashen da Ma’aikata su ka fi morewa a yau su na Turai.
Mun samu labari cewa mutanen Najeriya fiye da 16, 000 sun isa kasa mai tsarki da nufin aikin hajji na bana. Wani Malami ya yi kira ga Maniyyata su rika kai ziyara Birnin Manzo a Saudi Arabia.
Kwanan nan za a gudanar da wani babban gasar kiran Sallah a Saudi. Saudiyya za ta shirya Gasar Musabaqah da Ladanai ne bayan an cashe kwanan nan. Akalla mutum 11,000 za su yi Gasar Musabaqah.`
Mijin matar ya bayyana cewa ya bai san dalilin da yasa ta ke bukatar ya sake ta ba duk da irin soyayyar da ya ke nuna mata da kuma irin sadaukarwarsa gare ta. Matar ta kafe a kan cewa sai mijin na ta sai ya sake ta duk da cewar ba
Hukumar jin dadin alhazai ta kasa (NAHCOM) ta ce maniyyata daga jihar Zamfara sun kara samun ragin kudin da yawansu ya kai Riyal 200 daga kudin kujerar Hajji na shekarar nan da suka biya. Fatima Sanda Usara, shugabar sashen hulda
Rahotanni sun kawo cewa shahararrun mawaka da makadan nan na kasar Amurka sun yi shasu a birnin Jeddah da ke Saudiya, bikin casu da 'yan kasar suka dade suna zuba ido.
Hukumar da ke kula da jigilan alhazan Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa daga yau Alhamis, 18 ga watan Yuli, za ta fara jigilan mahajjatan kasar daga Madina zuwa Makka.
Fitacciyar mawakiyar 'Pop' din nan Janet Jackson kanwa a gurin shaharren marigayin mawakin nan Micheal Jackson, ta na daya daga cikin shahararrun mawakan da zasu yi waka a kasar Saudiyya...
Siyasar jihar Kano ta canja wani sabon salo, bayan wata yarinya dalibar makarantar sakandare ta rubuta sunan dan takarar gwamna na babbar jam'iyyar adawa ta PDP na jihar Kano, Abba Kabir Yusuf (Gida-Gida) a jikin hijabinta na...
Kasar Saudiya
Samu kari