Kasar Saudiya
An bayyana Nicki Minaj a matsayin mawakiyar da za ta gudanar da wasa a gurin wani taro na wake-wake da raye-raye da kasar Saudiyya ke yi duk shekara, wannan lamari ya jawo hayaniya kwarai da gaske a ciki da wajen kasar...
Mun samu labari cewa akwai kujerun Makkah kusan 1,000,000 da ba a saya ba a Taraba tun da kusan Mutum 600 a cikin 1500 ne su ka saye kujerun bana. Watakila kujerun su yi wa Gwamnati kwantai a bana.
Kamar Hausawa kan ce tafiya mabudin ilmi. Mun kawo maku jerin wasu Manyan Kasashen da ‘Yan Najeriya ke da damar shiga babu biza. Wadannan kasashe sun hada har da B/Faso, Iran, dsr.
Kasar Saudiyya ta game yanke hukunci akan dokar da za ta bai wa mutanen da ba 'yan kasar ba damar zama a cikin kasar na iya tsawon rayuwarsu, ga duk wanda ke da bukatar hakan. Kamfanin dillancin labarai na Saudiyya (SPA) shine...
Harin da Amurkan ta kai ba zai rasa nasaba da harbo wani jirgin yakin kasar Amurka mai amfani da na'ura da kasar Iran ta yi ba a cikin makon jiya da kuma wani harin da aka kai wa jiragen dakon danyen man fetur na Amurka, wanda ta
Za ku ji Yadda aka yi wa Shugaba #Morsi sallar jana'iza a masallacin Kwalejin Nana Asma'u da ke Sokoto ranar Talata da kuma a nan jihar Bauchi. Amma hukumomin kasar Masar su ka hana a yi masa sallah a fili.
Lamarin bude wani gidan rawa na halal a birnin Jiddah da ke kasar Saudiyya ya haifar da cece-kuce a shafukan sada zumunta na kasar, inda mutane ke tofa albarkacin bakunansu.
Asusun dake taimakawa kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ya sanar da cewa a dukkan sa'a daya a kasar Yaman ana yin asarar mutane 7, inda mahaifiya 1 da Yara 6 suke mutuwa...
Kungiyar kare hakkin musulmi ta Najeriya MURIC, ta yiwa kungiyar dattawan Kirista reshen Arewa NCEF raddi kan zargin wata manufa yayin da shugaban kasa Muhammad Buhari ya halarci taron musulmi na duniya a kasar Saudiya.
Kasar Saudiya
Samu kari