Kasar Saudiya
Hafiz wanda ya kasance haifaffan jihar Borno a Arewa maso Gabashin Najeriya, shi ne ya fito Zakara wajen lashe musabakar karatun Al-Qur'ani ta duniya ta bana da aka gudanar a kasar Saudiya.
An kama Farfesa Sheikh Omar Al-Muqbil, babban Malami a jami'ar shari'a ta Qassim dake kasar Saudiyya, an kama shine bayan ya nuna rashin jin dadinshi dangane da badalar da ake yi a kasar ta Saudiyya, inda ya nuna cewar wannan...
Mutum 570 sun tsure a sararin samaniya bayan jirgin aikin Hajj ya samu matsala wajen tashi. Tuni ma har an soma duba ainihin abin da ya faru inda ake zargin Matukin jirgin da laifi a Najeriya.
Rahotanni sun kawo cewa an kwaso rukunin karshe na Alhazan jihar Kaduna da suka shiga jerin wadanda suka yi aikin hajjin bana na 2019, a kasar Saudiyya. Mahajjatan sun dawo ne a yau Asabar, 7 ga watan Satumba.
Kasar Saudiyya ta karrama Gwamnan Kano. An ware Gwamnan Kano an ba shi wata babbar kyauta. Wannan karramawa ta biyo bayan gamsuwa da kyakkyawan shirin Jihar Kano ne a aikin Hajji.
Mun ji cewa babu sunan mutum miliyan 2 a cikin jerin ‘Yan wani Gari na Assam da aka fitar a Indiya. Wasu na ganin an shirya wannan ne domin a fatattaki Musulmai daga kasar ta Indiya.
Babu shakka arziki kashi ne kuma tako shi ake kamar yadda Hausawa suka bayyana, hakan ta kasance a yayin da muka kawo muku jerin manyan attajiran 'yan siyasa na duniya guda 20 da suka yi wa sa'o'insu zarra ta fuskar tarin dukiya.
A yayin zaman kotu a kan shari'ar tsohon shugaban kasar Sudan, Omar Al-Bashir, ya bayyana cewa tarin makuden kudaden Yarima Salman na kasar Saudiyya ne ya ba shi kudin. Mai shari'ar ya tuhumi tsohon shugaban da mallaka, tare da am
Mun samu labari cewa an kammala taro; shugaban kasa Muhammadu Buhari da Tawagarsa sun iso Abuja. Shugaban kasar ya shafe kusan mako guda kenan a kasar waje.
Kasar Saudiya
Samu kari