Kasar Saudiya
Rahotanni sun kawo cewa yawan adadin mahajjatan Najeriya wadanda suka mutu a kasa mai tsarki ya kai tara. Dr. Ibrahim Kana, Shugaban tawagar likitoci na hukumar kula da mahajjatan Najeriya (NAHCON), ne ya tabbatar da hakan.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sauya suturar dakin Ka’aba a ranar Asabar, 10 ga watan Agustan 2019. Duk shekara ana cire rigar sannan a maye gurbinta da sabuwa a ranar tara ga watan Dhu Al-Hijjah, wanda ya yi daidai da ranar Asaba
Matar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta dauki hoto da sauran matayen shugabannin Afirka a lokacin da suke shirin fara gabatar da aikin Hajji a kasa mai tsarki. Matar shugaban kasar Najeriyan an dauketa hoto tare da..
A halin yanzu, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, tare da kakakin majalisar wakilai na Najeriya, Femi Gbajabiamila, su na kasa mai tsarki domin sauke farali na aikin Hajji a bana.
Hukumar da ke kula da jin dadin Mahajjatan Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa maniyyatan kasar shida ne suka rasu a kasar Saudiyya.
Babban malamin nan na kasar Saudiyya, Sheikh Abdul Rahman Al Sudais, ya bukaci mahajjata da su kiyayi ayyukan da ka iya siyasantar da aikin Hajjin.
A yayin da hadaya wato yanka dabba ta kasance wani rukuni cikin hukunce-hukunce na cikar ibadar aikin Hajji, wani al'amari ya taso a kanta tsakanin hukumar jin dadin Alhazai da maniyyatan jihar Kano.
Kwararrun lafiya na kasar Habasha sun tabbatar da cewa, Mista Odemu ya yi ido biyu da ajali bayan da cutar kajamau wadda ta shahara da karya duk wata garkuwar jiki ta yi masa rikon kazar kuku da a dole sai da ta kai shi ga faduwa.
Alhaji Shu'aibu Sa'eed Usman mutumin arewacin Najeriya ne, wanda yake da kimanin shekaru 80 a duniya. An tabbatar da cewa ya rubuta Al-Qur'ani daga Bakara zuwa Nasi sau 70 a rayuwarsa. An ruwaito cewa akwai lokacin da ya taba...
Kasar Saudiya
Samu kari