Kasar Saudiya
A wani bidiyo nmai tsawon minti biyu da dakika arrba'in da daya, tsohon limamin Ka'aba, Sheikh Adil Al-Kalbani ya bayar da cikakken gabatarwa na matsayinsa.
Yayin da ake sa ran za a yi aikin Hajji bana, gwamnatin Najeriya ta fara sa rai kan adadin mutane da za a tura aikin Hajjin bana. Adadin zai yi kasa da na baya.
Hukumnar kula da jin dadin alhazai ta kasa (NAHCON) ta bayyana cewa ko shakka babu za a ga sauyi a farashin kudin Hajjin bana saboda hauhawar farashin abubuwa.
Shahararren malamin addinin islama, kuma mai jan sallah a masallacin Harami, Sheikh Abdulrahman Sudais ya yi kaurin suna a duniya. Ga abubuwan da ya kamata ku s
An ga BBNaija Gifty Powers sanye da Hijabi karo na farko a hotunan da ta daura a shafinta na Instagram. Kuma duk a lokaci guda, 'yar wasar ta sanye tsarkan sali
Makkah, Saudiyya - Shugaba Muhammadu Buhari ya rantse da Al-Qur'ani mai girma cewa wa'adinsa na karewa ba zai nemi yi tazarce kan kujerar mulkin Najeriya ba.
Attajirin nahiyar Afrika, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cikin bidiyo tare da attajirai irinsu cikin jirgin sama.Wisdom Blogg ce ta daura wannan bidiyo a sha
Abuja - Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dira a birnin tarayya Abuja da yammacin Juma'a, 29 ga Oktoba, bayan tafiyar kwana biyar da yayi Kasar Saudiyya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron jawo hannun jari da ake shiryawa a kasar Saudi. Kasar Saudi Arabia ta karbi bakuncin manyan ne a makon nan.
Kasar Saudiya
Samu kari