Kasar Saudiya
Hukumar jin dadin alhazan Najeriya NAHCON ta bayyana farin cikinta bisa soke dokokin kariya daga cutar COVID-19 da gwamnatin kasar Saudiyya take a farkon makon.
Kasar Saudiyya ta sanar da dage dokar Korona, inda ta ce za a ci gaba da sallah ba tare da kiyaye tazarar Korona ba. Wani bidiyo ya nuna lokacin da limami ke ki
Hukumomi a Masallatai biyu mafi daraja a duniya zasu yi watsi da dokar wajabta baiwa juna tazara yayin Sallah a Masallacin Haram dake Makkah da Masjid Al Nabawi
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da cewa nan da kwana biyu za'a cire dokokin kayyade adadin wadanda ke shiga cikin Masallatan Makkah da Madina don Ibadah.
Kasar Saudiyya ta saye kungiyar kwallon kafa mai gasar Firimiya ta Newcastle. Newcastle za ta zama kungiyar za ta fi Man City kudi a jerin kungiyoyin kwallo.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin ministan harkokin waje na kasar Saudiyya, yace Najeriya ba zata taɓa mance sadukarwar da ƙasar ke mata ba.
Shugaban hukumar kula da masallatai masu daraja na makka da Madina kuma babban limamin masallacin Makka, Sheikh Sudais, ya naɗa mata mataimakansa a karon farko
Kasar Saudiyya ta sake sanya dokar Korona mai tsanani domin dakile yawaitar kamuwa da cutar a fadin kasar baki daya. Ta ce ba mai fita sai wanda yayi rigakafi.
Bayan ƙasar Saudiyya ta sanar da amincewa da cigaban aikin umrah, hukumomi a kasa.mai tsarki sun fadi wasu kasashe 13 da basu yarda su zo aikin na Umarah ba.
Kasar Saudiya
Samu kari