Kasar Saudiya
Kasar Saudiyya ta dage wasu dokokin Korona yayin da Ramadana ke karatowa. Wannan na zuwa ne bayan bullar Korona nau'in Omicron a kwanakin baya kadan a duniya.
Masarautar Saudi Arabia ta dage haramcin da ta saka wa jiragen saman Najeriya daga sauka a kasar sakamakon bayyana nau'in korona na Omicron a kasar Najeriya.
Wata kungiya a Najeriya ta bayyana kukanta, inda tace sam ba daidai bane a hana 'yan Najeriya yin aikin Umrah a watan Ramadan. Sun ce a cire dokar kan Najeriya.
wamnatin Saudi Arabia sun kara gyara dokoki ga mahajjata a Makkah da Madinah ta hanyar samar da sabbin matakai, wanda aka gabatar wa al'umma a ranar Asabar.
Judith Nakintu, wata mata 'yar kasar Uganda wacce aka cire mata koda a kasar Saudiyya ba tare da izninta ba, za a biya ta diyya bayan an kai ubangidanta kotu.
Saudi Arabia ta ce zata dage dokar da ta kafa ta dakatar da jirage sama daga Najeriya zuwa kasar don bai wa masu niyyar aikin Hajji da Umra damar yin bautar.
Wani bature ya kulla kudurin tafiyar kusan shekara, inda zai je kasar Saudiyya daga birnin Landan da kafa. Yanzu haka dai ya fara tattaki, ya shiga kasashe.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana bukatar ta ga kasar Saudiyya, inda ta bukaci Saudiyya ta cire Najeriya daga jerin kasashen da ta sanya wa takunkumin hana shiga.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta yi watsi da jita-jitar dangane da batun dage yin aikin Umrah na bana saboda karuwar cutar COVID-19 wacce aka fi sani da korona, Dail
Kasar Saudiya
Samu kari