Karatun Ilimi
Hasashe na mafi akasarin masana ilimin zamani ya tabbatar da cewa, ɗalibai da dama su kan gaza wajen sha'awar darasin lissafi musamman na makarantun sakandire, wanda har yanzu ake ta muhawarar gano ainihin inda fagen dagar yake.
Kwamishanan ilimi, kimiya da fasahan jihar Kaduna, Ja’afaru Sani, ya bayyana wannan ne a wata hira da manema labarai a Kaduna inda yace za’a karawa dukkan malaman makarantu kasha 27.5, sannan Karin kasha 5 ga malaman da zasu karan
Gwamnatin Najeriya na kokarin habaka da inganta rayuwa ta ffursunoninta miliyoyi da ke zaune don jiran sharia da ma sama musu aikin yi da guraben karatu a budaddiyar jami'a ta NOUN. An kuma sallami wasu fursunonin 951 bayan da...
Ba shakka furfura ko yawan gemu ba sa hana mutum ya nemi ilimi, domin kuwa wata dattijuwa 'yar shekara 90, Priscilla Sitienei, wadda ta fito daga yankin Eldoret ta fara karatun ta a mataki na farko, inda ta shiga wata makarantar f
A wata ganawar wayar da tarho da manema labarai, kwamishinan ilimi na jihar, farfesa Ikechi Mgbeoji ya bayyana cewa, an cire sunayen wadanda abin ya shafa daga jerin masu karbar albashi bisa ga umarnin gwamnan jihar, Okezie Ikpeaz
A kokarin ta na farfado da darajar ilimi a jihar, Gwamnatin jihar Sokoto ta fara bayar da horo da malaman firamare 3,74 a jihar, a karkashin shirin za'a koyar da malamin sabbin dabarun koyarwa da karin ilimi...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sha alwashin tilasta manyan mukarraban gwamnatinsa sanya 'ya'yansu a makarantun gwamnati, wannan na zuwa ne lokacin da yake kokarin korar rubabbun malamai da suka kasa cin jarrabawar..
Sai anzo zabe na siyasa sai ka ara jn masu furfura da rawani, wadanda basu kyautata jiyan arewa ba, wai sun fito su zasu gaya maka wanda ya kamata ka zaba
Ministar Ilimi Adamu Adamu ya yi kira da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa dokar tabaci a fannin ilimi Najeriya a lokacin da ya halarci taro a fadar a Vill
Karatun Ilimi
Samu kari