El-Rufai ya sha alwashin tilasta manyan mukarraban gwamnatinsa sanya 'ya'yansu a makarantun gwamnati

El-Rufai ya sha alwashin tilasta manyan mukarraban gwamnatinsa sanya 'ya'yansu a makarantun gwamnati

- El-Rufai na so duk wani mai mukami a Kaduna ya dawo da nasa yaran makarantun gwamnati

- Ya sha alwashin shima zai dawo da nasa daga ta kudi

- Malamin yana shan suka, da ma alamun zai sha tangarda muddin yayi takarar gwamnan jihar a 2019

El-Rufai ya sha alwashin tilasta manyan mukarraban gwamnatinsa sanya 'ya'yansu a makarantun gwamnati
El-Rufai ya sha alwashin tilasta manyan mukarraban gwamnatinsa sanya 'ya'yansu a makarantun gwamnati

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sha alwashin tilasta manyan mukarraban gwamnatinsa sanya 'ya'yansu a makarantun gwamnati.

Wannan na zuwa ne lokacin da yake kokarin korar rubabbun malamai da suka kasa cin jarrabawar da suke yi wa dalibansu.

Ko a makon jiya ya sha alwashin sanya nashi 'ya'yan a makarantar gwamnati da zarar sun tasa, inda yace sai a haka ne kishin ilimi zai dawo.

DUBA WANNAN: Boko Haram ta kashe 5,273 a shekara hudu a Adamawa

An dai saba ganin ma'aikata na kai yaransu makarantun kudi, su kuma sauran yaran talakawa suna zuwa na gwamnati inda karatun babu inganci.

Malamin gwamnan, wanda ya nuna takaici kan yadda su suna yara suka sami ilimi mai inganci a makarantun gwamnati, amma abin yanzu ya lalace.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng