Karatun Ilimi

NUC ta fitar da jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya
NUC ta fitar da jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Akwai jami'o'i masu dimbin yawa a Najeriya amma burin duk wani dalibi shine samun guraben karatu a jami'o'in da suke gaba da takwarorinsu a Kasar. Saboda haka idan kana daya daga cikin wanda ke son sanin ko wadanne jami'o'i ne ke