Karatun Ilimi
Matashin ya amsa cewar ya zubar da hakora 7 daga bakin Sattish Kasara, dan asalin kasar Indiya kuma manajan wani kamfanin haka rijiyoyi, Bolaji Drilling Company dake Minna a jihar Neja. Lamarin da ya faru a yankin Tunga dake Minna
Dangote ya kara da cewar, gidauniyar sa ta raba adadin kudi biliyan N2.5bn ga mata marasa karfi 256,500 a jihohin Kano, Legas, Jigawa, Kogi, Adamawa, Borno da Yobe. Babbar Darekar gidauniyar Dangote, Halima Aliko Dangote, ta bayya
Kotu ta yankewa wani malamin makarantar allo, da ya yi sanadiyyar lalacewar hannayen wani karamin almajirin sa, hukuncin daurin shekaru 25 a gidan yari. An yanke hannun yaron, Zubairu Abubakar, mai shekaru 12 bayan lalacewar hanna
Jami’ar Batterjee ta karramar Likita Ummulkulthum da wata babbar kyauta a ranar bikin yaye dalibai da jami’ar ta shirya a ranar Asabar 5 ga watan Mayu, sakamakon hazakar da ta nuna a shekarun data kwashe tana koyon likitanci a jam
Magoya bayan kungiyar ‘yan uwa Musulmi da aka fi sani da “Shi’a” yanzu haka na can garin Legas inda suke gudanar da zanga-zangar neman sakin shugaban su, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, da matar sa, Zeenah. Gwamnatin Najeriya na cigaba
Tsawon shekaru da dama masana lafiya na bawa mutane shawarar suke motsa jiki domin samun koshin lafiya. Saidai motsa jiki fiye da kima kan iya cutar da mutum ko ma ya hallaka shi. Ga wasu hanyoyi biyu da motsa jiki kan iya hallaka
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Farfesan yana cewa an samar da magungunan ne bayan wani gwaje gwaje a dakunan gwajin inganci da illolin magunguna, don tabbatar da sahihancinsu, ya kara da cewa nan gaba kadan zasu shigar da maganin kas
A yayin da zaben shekarar 219 ke kara matsowa, 'yan takarar kujeru daban-daban na kara fitowa domin nuna sha'awar su ta yin takara a jam'iyyun kasar nan. Duk da korafin da mata keyi na ba basu dama a siyasance kamar yadda ya kamat
A yau ne muka samu labarin rasuwar babban Limamin Jihar Katsina, Sheikh Imam Lawal. Sheikh Imam ya rasu yana da shekaru 9O a duniya kuma za a yi jana'izar sa da karfe 2:3 na ranar yau a gidan sa dake unguwar liman a garin Katsina
Karatun Ilimi
Samu kari