Tabarbarewar ilimi: Duba hotunan wata makarantar Firamaren arewa da babu ko bulo

Tabarbarewar ilimi: Duba hotunan wata makarantar Firamaren arewa da babu ko bulo

Hotunan da ku ke gani a kasa na wata makarantar Firamare ne dake kauyen Tsakuwa a karamar hukumar Lau ta jihar Taraba.

Duk batun tabarbarewar ilimi a Najeriya ba wani bakon abu bane, lamarin makarantar firamaren ta tsakuwa ya bawa jama’a da dama mamaki domin babu ko bulon a gininta. An yi amfani da danger kara da bunu ne wajen kewaye wuraren da dalibai ke zama domin daukan darasi.

DUBA WANNAN: Labari mai dadi: An sake gano man fetur kwance makil a wani kauyen arewacin Najeriya

Da yawan masana, a Najeriya da ketare, sun sha bayyana cewar matukar ba a inganta harkar ilimi ba, Najeriya ba zata fita daga cikin kangin matsaloli da suka dabaibayeta ba. Amma abin takaicin da ban haushin shine, shugabannin Najeriya basu damu da inganta fannin ilimi ba.

Shugabanni a Najeriya basa tura ‘ya’yansu makarantun gwamnati, hasali ma basa saka su a makarantun dake kasar ko ma nahiyar Afrika.

Tabarbarewar ilimi: Duba hotunan wata makarantar Firamaren arewa da babu ko bulo
Hotunan wata makarantar Firamaren arewa da babu ko bulo

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng