Karatun Ilimi
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Sulaiman Kura ya bayyana haka ne a ranar Talata, 7 ga watan Mayu, inda yace karamar hukumar ta kara ma Malaman Firamri 450 girma a cikin watanni goma sha takwas da suka gabata.
Tun a ranar 3 ga watan Mayu, iyayen dalibar suka shigar da korafi a ofishin tsaro na jami'ar a kan cewar diyar su ta bata. Rundunar 'yan sandan jihar Filato, ta bakin kakakinta, DSP Tyopev Terna, ta tabbatar da labarin mutuwar dal
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Abubakar Sa’ad III ya tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a Najeriya. Mun kawo wasu Jihohi da aka ga Watan Ramadan a Ranar Lahadi da dare.
Mun ji cewa wani Matashi ‘Dan Najeriya ya je har Jami’ar Saudiyya ya ciri tuta a Jami’ar su. Gazali Tanimu ya jawowa Najeriya abin alfahari a gaban Duniya bayan ya kafa sunan sa a tarihin jami’ar KFPUM ta Kasar Saudiyya.
Wani dan Najeriya ya janyo hankulan ma'abota amfani da kafafen sada zumunta bayan wani ya bayar da labarin bajintar da ya yi duk da kallubalen rashin lafiya da ya ke fama da ita. Wani mai ma'abocin dandalin sada zumunta mai suna M
Shugaban kasar, wanda Ministan Harkokin Cikin Gida, Abdurahman Bello Danbazau ya wakilta ya ce ayyukan sun hada da titi mai tsawon kilomita 4.5 a cikin jami'ar da kuma magudanun ruwa fiye da kilomita biyu wanda ya fara daga cikin
Za ku ji abubuwan da su ka faru a wajen taron yaye ‘Daliban Jami’ar ABU. Dangote ya ci taro wajen bikin Yaye ‘Daliban ABU Zaria. Jami'ar ta dai yaye 'dalibai sama da 15,000 a wannan shekarar.
Skyline University Nigeria (SUN), jami'a mai zaman kanta ta farko a jihar Kano, tayi bikin daukan sabbin dalibai 82 a karo na farko da zasu fara karatun digiri a zangon shekarar 2018/2019. An dauki daliban ne a tsangayoyin karatu
Akwai aiyuka da dama a Najeriya da suke kawo wa masu yinsu kudi. Yawancin irin wadannan aiyuka suna bukatar basirar mutum, gogewarsa ko kuma ilimin da yake da shi. Idan mutum yana da daya daga cikin wadannan abubuwa uku, zai iya
Karatun Ilimi
Samu kari