Karatun Ilimi
Yanzu nan mu ke jin cewa jami’an ASUU da SSANU sun rufe Shugaban Jami’a daga ofis da kowa bayan an bude Makarantu. An gagara komawa karatu ne saboda yajin aiki.
Rahotanni sun ce har yanzu Gwamnatin tarayyar Najeriya ta na tafka ta na warwarewa a kan komawa karatu. Ministan ilmi ya na kokwanton komawa daukar darasi a aji
A jiya ne mu ka ji cewa a Najeriya Malaman da su koyawa ‘Yan Makaranta karatu sun gaza cin jarrabawa. TRCN ta ce malamai fiye da 9, 000 sun fadi jarrabawar bana
MURIC ta ce kiristoci aka cika a jerin wadanda aka ba tallafin karatu na BEA. Amma gwamnati ta ce jerin wadanda aka gani cea an ba tallafin karatun na bogi ne.
Wasu malaman Makaranta na reshen CONUA sun fadawa Gwamnati za su koma aiki yanzu. Su kuma Malaman Jami’a na ASUU da ke yajin aiki su na nan dai a kan bakarsu.
Da ya ke magana a wurin wani taron tattaunawa da jama'a a Abuja, Pantami ya bayyana cewa yanzu duk kasashen da suka cigaba sun fi mayar da hankali a kan koyon
Kungiyar Jama’atul Izatil Bidi’a wa Iqamatun Sunnah ta zauna kan batun bude jami’a. Maganar bude Jami’ar addini ta yi nisa,shugaban Izala ya bayyana wannan.
Wani bangare na tuhumar da ake yi mu su, kamar yadda dan sanda mai gabatar da kara ya karanta a gaban kotu, na cewa; " a ranar 2 ga watan Agusta, 2020, wani
Tsofin shugabannin jami'ar BUK, Farfesa Ibrahim Umar da Farfesa Sani Zahraddeen, shugaban BUK mai barin gado; Farfesa Muhammad Yahuza Bello, da mai jiran gado
Karatun Ilimi
Samu kari