Karatun Ilimi
Wani ɗalibi mai suna Aminu Muhammad na tsangayar nazarin zamantakewa (Sociology) ya bayyana dalilansa da cewa: "Lahadin da ta wuce ne ma na iya samu shiga shafi
Wani bakin fata daga Legas ya shiga littafin tarihin Amurka, ya nuna baiwar kwakwalwa da Allah ya yi masa. Lanre Sanusi ya samu maki 3.8 a matsayin CGPA dinsa.
A ranar Litinin, mun ji cewa Malamai na maganar zuwa yajin-aiki saboda hare-hare a Makarantu. Kungiyar NUT ta bayyana haka yayin da ta ke tir da satar Dalibai.
Za ku ji wata Dalibar Makaranta za ta yi kwana 1 a kan kujerar Gwamnan Legas. Mulkin jihar Legas zai fada hannun Budurwa bayan ta lashe gasar ‘Yan Makaranta.
Kamfanin dillancin labarai na Benin (APB) ya rawaito cewa daga shekarar 2019 zuwa shekarar 2020, an samu ɗaliban makarantun sakandare sama da 500 ɗauke da juna
Za ku ji cewa wani Sarkin Yarbawa zai tura mutum miliyan 5 karatu, za a kashe masu N500bn da kudin aljihu gidauniyarsa. Wannan gidauniya za ta rage zaman banza.
A yayin da yake yi wa jami'ar fatan alkhairi, jawabin nasa ya nuna kaɗuwa dangane da saƙon cikin wasiƙar wadda tazo daga ofishin babban mataimakin shugaban jami
Kwamitin da aka ƙaddamar ya fara bin hanyoyin aiwatar da sabbin tsare tsare wanda shugaban ƙasa ya furtasu kwana kwanan nan, wanda suke da nufin jawo masu ƙoƙar
Za ku ji ashe mutumin Arewacin Najeriya ya yi zarra a gasar kimiyya da aka shirya. Da alama dai arewacin Najeriya za su iya yin kafada-da-kafada da duk Duniya.
Karatun Ilimi
Samu kari