Jihar Kaduna
Wani magidanci, Mista Ishaku Joseph ya maka saurayin diyarsa, Yunana Zock a kotu jam tuhumar kwashe kudin gadon matarsa, wacce ta bar duniya kwanakin baya.
A labarin nan, za a ji cewa iyayen Haneefa, ɗaya daga cikin yaran da igiyar ruwa ta tafi da su a Zariya sun faɗi yadda aka sanar da su gano gawarta.
An samu wata gagarumar ambaliyar ruwa a jihar Kaduna. Ambaliyar ta yi sanadiyyar lalata gidaje da gonaki. Mutane sun bukaci gwamnati ta kawo musu dauki.
Wata kungiyar matasan Arewa mai suna 'Northern Youtha Frontiers, ta bukaci a binciki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kan yadda ya yi mulkinsa.
Yan bindiga sun shiga kauyuka biyu a kananan hukumomin Makarfi da Kudan da ke jihar Kaduna, sun yi garkuwa da wani dan siyasa da ya yi fice a yankin.
Kungiyar ma'aikatan kananan hukumomi watau NULGE ta koka kan rashin fara biyan ma'aikatan kananan hukumomi albashin N70000 a Kaduna, Borno da Gombe.
Masarautar Zazzau ta tabbatar da rasuwar Wamban Dawakin Zazzau, Alhaji Aminu Pate a asibitin koyarwa na jami'ar Ahmadu Bello Zaria (ABUTH) da ke Shika.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Birtaniya ta sanar da cewa yanzu za a iya zuwa jihar Kaduna ba tare da katuwar fargaba a kan matsalar tsaro ba, kamar a da.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), ta gurfanar da 'yar takarar kujerar majalisar wakilai ta PDP a zaben cike gurbi na Kaduna, Esther Dawaki, a gaban kotu.
Jihar Kaduna
Samu kari