Jihar Kaduna
A ranar Asabar mutanen dake zuwa shakatawa a Gamji Gate suka tsallake rijiya da baya yayin da wani zaki ya kufce daga dakin da ake ajiye shi Rahotannin sun nuna zakin yay i ragaraga da wanda yake kula da shi kafin ya kufce
A ranar Juma'a ne masu garkuwa da mutane suka sace wani fittacen dan kasuwa da ke sayar da sinadaren chemical mai suna Alhaji Muntari daga shogon sa da ke kusa da bakin dogo a kasuwar Sheikh Abubakar Mahmood Gumi da ke Kaduna.
Kwamishanan ilimi, kimiya da fasahan jihar Kaduna, Ja’afaru Sani, ya bayyana wannan ne a wata hira da manema labarai a Kaduna inda yace za’a karawa dukkan malaman makarantu kasha 27.5, sannan Karin kasha 5 ga malaman da zasu karan
A ranar 30 ga watan Janairun 2018 ne Rundunar Yan Sanda ta gabatar wa manema labarai wasu yan kungiyar fashi da makami da satar mutane da suka dade suna adabar al'umma a Kauru da ke jihar Kaduna wanda a kwanakin baya suka sace wat
A yanzu dai karancin man fetur zai karu muddin har ba'a tunkudo man na fetur ba, ko danyensa zuwa ga matatar ko depo-depo na tankunanta, saboda masu lodi su diba a tankunan gingimarinsu domin kaiwa gidajen mai na yankin
Rundunar yan sandan Najeriya ta kama shugaban kungiyar da sukayi garkuwa da fararen fata hudu a makon da ya gaba a jihar Kaduna. Tawagar Sufeto Janar ne suka kama mai laifin yayinda suka samo bindigogin AK 47 daga hannun shi.
Gwamnatin jihar Katuna ta ware kudi kimanin naira miliyan 200 domin bayar da tallafi ga mata a jihar. Kwamishinan harkokin mata na jihar Kaduna Hafsat Baba, ce ta sanar da wannan ci gaban. An kuma gina wuraren koyon sana’a ga mata
Kungiyar malaman makarantun Najeriya, shiyar jihar Kaduna ta janye daga yajin aikin da suka fara. Wannan labari ya bayyana ne bayan wani taron gaggawa da sukayi. Ku kasance tare da NAIJ.com Hausa domin samun cikakken rahoto
Sai dai daga bisani ne aka sauya ranar zuwa 15 ga watan Nuwamba don tunawa da Sojojin da suka fafata a yakin basasan Najeriya, wato yakin Biyafara, wanda Sojoji suka kare mutuncin Najeriya na tabbatar da ta zauna kasa daya dunkula
Jihar Kaduna
Samu kari