Jihar Kaduna
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa shugabannin makarantun Firamare a ihar Kaduna sun rufe kofofin shiga makarantunsu. Haka zalika sun hana dalibai shiga ciki balle har su fara karatu kamar yadda a yau ne aka koma makarantu.
Sashen harkokin albarkatun man fetur wato DPR reshen yankin arewa ta yamma ta raba kyautar lita 2,000 na man fetur ga masu motoci a Kaduna. Mista Ibrahim Chiroma, shugaban tawagar haɗin gwiwar DPR, ya shaida wa majiyar NAIJ.com.
Rahotanni sun kawo cewa a ranar Alhamis, 4 ga watan Janairu, 2018 shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da tashar jirgin ruwa wato Nigeria's Inland Dry Port na farko a Kakuri, jihar Kaduna. Hakanzai samar da ayyukan yi.
Duk da ba'a san takamaiman dalilin da ya saka Hamza ya kashe kansa ba, makobatansa sun bayyana cewar yana fama da matsananciyar damuwa tun bayan mutuwar matar sa a shekarar 2015. Saidai, sun bayyana mamakinsu ga abinda malamin ya
Rahotanni sun ta tattaro cewa jiragen kasa da hukumar jiragen kasa (NRC) ta siya don aikin jigilar Abuja-Kaduna sun iso Abuja a karshen makon da ya gabata.
Sarkin Gombe, (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar III, ya kammala dukkan shirye shirye na kayatar da masu kallo a hawan daba mai tarihi da za a yi a yau Asabar.
Wani Malami a Jami'ar ABU Zaria Dr. Yunus ya ba Malam Nasir El-Rufai na Jihar Kaduna shawara game da Malaman da ya sallama daga aiki har fiye da 20,000 kwanan.
Wata yarinya mai kimani shekaru 16 da haihuwa wanda aka bayyana a matsayin Aisha Ibrahim Umar, ta bar wasika wanda aka ce sun ƙunshi darussa masu muhimmanci.
Hukumar USAID ta kafa wani shiri da zai bunkasa harkar nomar masara a Kaduna. Shirn zai tallafawa manoma 20,000 wanda ya kunshi mata da kananan manoma
Jihar Kaduna
Samu kari