Jihar Kaduna
Alkalin Kotun ta bada wannan umarni ne zuwa lokacin da zata samu shawara game da yadda za’a cigaba da shari’ar daga daraktan shigar da kararraki na jihar Kaduna. Sa’annan ta dage sauraron karar zuwa ranar 5 ga watan Afrilu.
Sanata Shehu Sani, mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya a majalisan dattawan tarayya ya bayyanawa duniya cewa shi da abokan aikinsa kan amshi N13.5 million a wata domin ayyukan jin dadinsu sabanin albashin da suke samu.
Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani. ya batawa abokan aikinsa rai bayan ya bayyana cewa suna samun N13.5million kowani wata na ayyuka kawai banda albashin da suke samu. Wasu sanatoci sun bayyanawa jaridar Premium Tim
Da sanadin jaridu mun samu rahoton cewa, a ranar Talatar da ta gabata ne wasu 'yan ta'adda suka kai kari kan wani jirgin kasa dauke da daruruwan fasinjoji a kauyen Rijana yayin da yake kan hanyar sa ta zuwa Rigasa a jihar Kaduna.
Idan ba a manta ba a makon da ya gabata ne gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai ya umurci jami’an tsaron jihar da su taso masa keyar wadanda suka tada rikicin Kasuwar Magani dake Kajuru, jihar Kaduna.
Rahotanni sun kawo cewa Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yiwa sanatan dake wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani wankin babban bargo. Ya bayyana shi a matsayin jahili wanda bai son ci gaban jihar Kaduna.
Wani ‘Dan siyasa ya bayyana cewa zai nemi takarar Sanatan Kaduna. Sai Sanatan Kaduna Kwamared Shehu Sani yayi da gaske a zaben 2019. Ku na da labari cewa kwanan nan Jam’iyyar APC tayi wani babban taron ta na NEC.
Mazauna garin sun bayyana cewar da misalin karfe 5 na yammacin ranar Talata 27 ga watan Feburairu ne matasa suka dinga bi suna banka ma gidajen wuta. Haka zalika wani mazaunin garin mai suna Akilu da ya zanta da majiyarmu yace a o
Rahotanni sun kawo cewa babban jam’iyyar adawa ta kasa wato PDP tayi alkawarin ba duk macen da za tayi takarar kujeran kansila da na shugaban karamar Hukuma a zaben kananan hukumomi mai zuwa da za a yi a Kaduna fom kyauta.
Jihar Kaduna
Samu kari