Jihar Kaduna
Matasan na dauke da takardu da rubutattun sakonni da suka hada da "bamu yarda da yaran Saraki ba", "duk mai akidar sata ba zai zauna inuwa daya da Buhari ba", "Buhari muke kauna ya zarce har 2023". Akwai rashin jituwa tsakanin San
Wannan eho da jama’a suka yi ma Kwankwaso ya nuna jam’an basa tare da shi kenan, ma’ana su Buhari ne nasu, shike muradi a siyasance. Wannan ne karo na biyu da aka samu jama’a suna yi ma Kwankwaso wannan ihun tun bayan komawarsa ja
Shi dai Dansanda Ahmad ya kasance yana gudanar Tafsirin Al’Qur’ani a duk watan Azumin Ramadan a babban Masallaci dake shelkwatar rundunar Yansandan jihar Kaduna, inda yake fassara Al’Qur’ani da ilimi iya gwargwado.
Shugaban sashin watsa labaru na kamfanin rarraba wutar lantarki ta Kaduna, KAEDCO, Abdula Azeez Abdullahi ya bayyana bacin ransa game da samun karuwar ayyukan barayin Turansufoma, inda yayi kira ga jama’a dasu sa ido.
Shugaban jam'iyyar reshen jihar, Mista Hassan Hyat, shine ya yi wannan jan kunne yayin ganawa da manema labarai cikin birnin Jos a ranar Talata ta yau, inda ya gargadin 'yan takarar akan caccakar abokanan su na adawa.
Za a yi wa wani babban ‘Dan siyasar Kaduna kuma Sanata mai-ci wankan shigowa PDP. Sanatan Kaduna ta Arewa watau Suleiman Othman Hunkuyi da sauran Mabiyan sa za su tattara kayan sa su kaf su fice daga Jam’iyyar APC.
Za ku ji cewa Jam’iyyar APC a Kaduna ta shiga rikici kan batun Shehu Sani da aka dakatar. Jam'iyyar APC ta zargi Sani da sukar Gwamnatin Buhari da El-Rufai. Shugaban Jam’iyya yace ba a dakatar da ‘Dan Majalisar ba.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sauke wani Sarkin gargajiya na kauyen Fadan Kwoi a karamar hukumar Jaba dake jihar Kaduna, mai suna Malam Iliya Bako. A wata takarda da kwamishinan kananan hukumomi da al'amuran sarauta, Farfesa
Wata babbar Kotu a jihar Kaduna ta bada umarnin tsayar da hukumar tsara fili da gidaje ta jihar Kaduna wato (KASUPDA) akan shirin da take yi na yin gini akan filin Sanatan jihar Suleiman Hunkuyi. Kotu ta bada umarnin tsayar da...
Jihar Kaduna
Samu kari