Jihar Kaduna
Mun samu labari cewa an yi gangami a Zaria domin yi wa Gwamna El-Rufai sallar tsinuwa. Mutanen da aka sallama aiki su na cigaba da addu’a El-Rufai ya kai kasa a 2019. Kawo yanzu dai an kori Malamai kurum sama da 25000 aiki.
Mun samu labari cewa Mataimakin Gwamnan Kaduna Bala Bentex zai yi takarar Sanata a 2019. Barnabas Bentex ya samu tikitin APC. An gudanar da zaben ne a Garin Kafanchan wanda nan ne babban Birnin Karamar Hukumar Jema’a.
A jiya, Laraba ne Babban Kotun da ke Kaduna ta dakatar da jam'iyyar APC daga gudanar da zaben fidda gwani na zabar dan takarar Sanata a yankin Kaduna ta Tsakiya. Wannan umurnin kotun yana zuwa ne bayan magoya bayan Uba Sani sunyi
Za ku ji cewa an yabawa Gwamnatin Malam Nasir El-Rufai bayan ta maida karatun Boko ya zama kyauta a kaf fadin Jihar Kaduna ga Matan da ke mataki na Sakandare. Wannan yunkuri dai zai taimakawa karatun Mata a Jihar matuka.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar Lahadi, 30 ga watan satumba ne aka gudanar da wannan zabe a dandanlin Murtala dake garin Kaduna, inda wakilai dubu uku da dari bakwai da tamanin da biyu (3, 782) daga kananan hukumomi ashirin da
Mun samu cewa nan ba da wata jimawa ba jam'iyyar adawa ta PDP reshen jihar Kaduna, za ta wallafa sunayen wakilan ta 2, 677 da su gudanar da zaben fidda gwanayen takara ta kujeru daban-daban a yayin babban zabe na 2019.
A ranar Laraba 26 ga watan Satumba ne shuwagabannin kungiyar kwadago suka yanke hukuncin shiga yajin aikin sai baba taji don ganin sun tilasta ma gwamnatin Najeriya biyan naira dubu hamsin da shida(N56,000) a matsayin karancin alb
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito barayin mutanen sun sace Malaman ne a yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa makarantar dake garin Makarfi daga garin Zaria, haka zalika malaman sun hada da Rabi Dogo, Halimatu Malam da wani babban daraktan
Wata kungiya zai kai, Legal Awareness for Nigerian Women na ta shirya taron domin neman taimakon 'yan jarida wajen sanya idanu kan ayyukan da SUBEB keyi a fanin ilimi a jihar. Joseph ya ce an cimma matsaya kan adadin kudin bayan a
Jihar Kaduna
Samu kari