Jihar Kaduna
Wani jirgin kasa mai lamba SP00003 da ya taso daga Kaduna zuwa Abuja ya lalace a kan iyakan karamar hukumar Jere da ke jihar Kaduna, garin da ya yi kaurin suna wajen fashi da makami da satan mutane. Lalacewar jirgin ya saka fargab
Rahoton da muka samu daga Daily Trust na cewa, Sanata Suleiman Uthman Hunkuyi, mai wakiltan Kaduna ta Arewa ya sanar da niyyarsa na tsayawa takarar gwamnan a zaben 2019 karkashin jam'iyyar PDP. Sanatan da ya sauya sheka daga APC z
Mun ji cewa Gwamnatin Kaduna ta rusa shaguna. Kaduna State Urban Planning and Development Agency ce da wannan aiki. Jami’in da yayi magana a madadin Hukumar, ya bayyana cewa an gargadi wadanda shagunan na su su ka tokare hanya.
Shugaba Jekada ya bayyana cewa da dama daga cikin shuwagabannin jam’iyyar a Kaduna sun goyi bayan yin amfani da tsarin amfani da wakilan jam’iyya wajen gudanar da zaben fidda gwani a dukkanin mukamai banda na shugaban kasa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wani daga cikin direbobin daya gamu da wannan bala’a Abubakar Barau yana cewa “Ina tafiya akan hanyar Kaduna zuwa Abuja da misalin karfe 5 na yamma sai na hangi mutane uku a tsakiyar hanya, ba tare da d
NAIJ.com ta ruwaito gwamnatin ta sanar da haka ne cikin wata sanarwar data fitar a jaridu, inda ta bukaci dukkanin telolin dake da sha’awar samun wannan kwangila dasu aika takardun nuna bukatarsu ga ma’aikatan ilimi ta jahar
Cikin 'yan kwanakin nan hukumar kula da muhali na jihar Kaduna (KEPA) ta yi gargadin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar ruwa a wasu sassan jihar inda ta gargadi wasu mutane da ke zaune a wasu unguwani su tashi daga gidajensu. Amba
A yayin da shugabanni a Najeriya ke shagulgulan bikin sallah a garuruwansu, gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi tasa sallar a karamar hukumar Jema'a dake kudancin jihar. Kudancin Kaduna yani ne dake yawan mabiya addinin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar hakura da yaki da cin hanci da rashawa da gwamnatinsa ke yi zai zama cin amana ga ‘yan Najeriya duk hakan ya jawo masa Karin makiya. Shugaba Buhari na wadannan kalamai ne a sakonsa
Jihar Kaduna
Samu kari