Jihar Kaduna
Mun samu labari daga Jaridar Daily Trust cewa an birne Marigayin Mai Martaba Sarkin Kasar Fantswan wanda ya cika kwanakin baya. An birne Sarkin ne a gidan sa da ke cikin Garin Zikpak a Yankin Kudancin Jihar Kaduna.
A yayin da bikin kirsimeti na mabiya addinin Kirista ke ci gaba da karatowa, mun samu cewa, wata Mata musulma, ta yiwa zaurawan kiristoci gagarumar hidima domin jin dadin gudanar da bukukuwansu cikin annashuwa a jihar Kaduna.
El-Rufai ya bayyana irin muhimmin kokarin sa na gyara ilmi a Kaduna.Mai Girma Gwamna Nasir El-Rufa’i ya bayyana cewa yana kashe kusan Naira Biliyan 3 a duk shekara wajen biyan kudin ‘Yan makaranta a fadin Jihar.
A yayin da har yanzu ake kan teburin sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) a kan yajin aikin sai baba-ta-gani da kungiyar ta shiga tun watan Nuwamba, sai gashi kungiyar malaman makarantun kim
Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Nasir El-Rufa'i, ta sayo na'urar bayar da wutar lantarki, ma su girman 500KVA da 300KVA, guda 50 domin rabawa ga garuruwa da unguwanni 50 da ke fadin jihar. Ma'aikatar raya karka
A wata sanarwa da EFCC ta fitar jiya, Lahadi, ta ce ta gano gidaje guda biyu mallakar Jang da ke fuloti mai lamba 8 da 9 a unguwar Rimi GRA da ke cikin garin Kaduna. Tony Orilade, mukaddashin kakakin hukumar EFCC ta ce binciken
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin ofishin babban akanta na kasa,Oise Johnson ne ya bayyana haka a ranar Laraba 29 ga watan Nuwamba, inda yace an gudanar da taron kasafta kudin ne a jahar Kaduna, inda yace an samu karin naira b
Legit.com ta ruwaito wani ma’abocin kafar sadarwar zamani ta Facebook, kuma Da ga mamacin, Mohammed Kyari ne ya tabbatar da mutuwar mahaifin nasa ta shafinsa na Facebook, inda yace babansu ya mutu ne bayan doguwar jinya.
Legit.com ta ruwaito Fashola ya isa wannan cibiyar samar da wutar lantarkin dake unguwar Kudenda ne da misalin karfe 6 na yamma, inda ya dan kwangilan dake gudanar da aikin gina cibiyar Injiniya Sunny Okwedi ya zazzagaya da shi.
Jihar Kaduna
Samu kari