Jihar Kaduna
Mazauna birnin Kaduna sun koka a kan irin kalaman batsa da batanci da mafi yawanci masu tallan magungunan gargajiya suke amfani da shi a yayin da suke tallata magungunarsu. Al'ummar garin Kaduna sun bayyana bacin ransu a kan lamar
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya yiwa dan takarar shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP shagube ta hanyar bayyana cewar shine ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Kaduna. “Da farko na dauka wasa ne amma da duba sosai
Hajiya Maryam Usman Baba ta rasu ne a ranar Laraba a asibitin kwararu na Barau Dikko da ke garin Kaduna tana da shekaru 43 a duniya kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Daya daga cikin 'ya'yan Samanja, Abubakar Usman ya tabbatar da
Kungiyoyi irin su Centre for Strategy Ethics and Value da Women Empowerment for Global Impact Initiative wadanda su ka lura da zaben Gwamna a Kaduna sun sa alamar tambaya inda su ka ce an yi magudi.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Aisha, wanda take zaune a unguwar Kadaure ta shaida ma kotun cewa mahaifinta ya matsa mata akan tayi aure, har ma yana mata barazanar auren dole, amma saboda taki amincewa da auren, shine ya garkameta a
Dr Hadiza Balarabe itace mataimakiyar gwamna na biyu a tarihin jihar Kaduna amma itace zababiyar mataimakiyar gwamna na farko a tarihin jihar. Tayi nasarar zama mataimakiyar gwamna ne a zaben da aka gudanar bayan an zabe ta a mats
Gwamna Nasir El-Rufai ya caccaki Shehu Sani bayan ya lashe zaben. Bello El-Rufai ya kuma yi addu’a Ubangiji ba shugabannin jihar ikon gyara kura-kuran da su kayi. Haka kuma Yaron El-Rufai ya bayyana wanda ya kawowa Kaduna cikas.
Mun ji labari daga Kaduna cewa Mai girma Gwamnan Kaduna wanda yake kan mulki watau Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya hau layin zabe inda zai kada kuri'ar sa ta Gwamna da 'Dan Majalisar dokoki a zaben na bana.
Daga cikin rubutun surkullen da aka yi a jikin wata gorar duma an rubuta sunan gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Ruf’ai da Haruna Aliyi Chakis a cikin likkafani a kulle sannan aka binne a makabartar. Ana zargin wasu magauta gwa
Jihar Kaduna
Samu kari