Jihar Kaduna
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa bai kamata ba gwamnati ta kawo wata doka ta gyare-gyare akan addini ba tare da ta tuntubi malamai masu ruwa da tsaki a kowanne bangare ba, ma'ana malaman Musulunci dana Kirista...
Shahararren jami’in tsaron na sa-kai Alhaji Shehu Musa wanda aka fi sani da Aljan yayi tsokaci akan matsalar garkuwa da mutane da sauran matsalolin tsaro da ya addabi yankin arewacin kasar.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jahar Legas kadai tana da kashi 20 na jimillan bashin da jahohin Najeriya talatin da shida har ma da babban birnin tarayya Abuja ta ci, inda jimillan bashin ya tashi akan naira tiriliyan 5.376.
Sanarwar ta ce nade-naden da gwamnan ya yi sun hada da shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar Gombe, Mohammed Kabir Usman Kukandaka, babban sakatare na musamman ga gwamna (PPS), Usman Mamman Kamara, da kuma babbab mai taimaka wa gwam
Da yake mika kyautar gare su yayin rufe Tafsirin azumin wanna shekarar, Dakta Ahmad Gumi, dan marigayi Abubakar Gumi, ya ce ana bayar da kyautar ne ga jagororin da suka nuna kware wa a mulki da kuma wadanda suka nuna kwazo a banga
An shiga halin dar-dar a rana Juma’a 31 ga watan Mayu a jihar Kaduna lokacin da jami’an yan sanda suka bude wutan harbi a sama domin tarwatsa mambobin kungiyar Shi’a, wadanda suka mamaye unguwanni domin zanga-zangar ci gaba da tsa
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai a hanyarsa ta dawowa daga wani waje, sai ya ci karo da wani mumunan hatsari tsakanin wata mota kirar Bus da Keke Napep a inda nan take motar ta kama da
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin cikin babban birnin kasar nan na tarayya, ya sake bayar da tabbaci na jaddada tsayuwar dakan sa wajen samar da ingantaccen tsaro a fadin kasar nan.
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya NiMet (Nigerian Meteorological Agency), ta yi hasashen gamewar gajimare wajen haduwar hadari da kuma yanayi na marka-marka a wasu sassa da dama cikin manyan biranen kasar nan a ranar Lahadi.
Jihar Kaduna
Samu kari