Jihar Kaduna

Jama'ar Zaria sun maka rundunar sojin Najeriya a kotu
Breaking
Jama'ar Zaria sun maka rundunar sojin Najeriya a kotu
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A ranar laraba ne jama’ar yankin Gyallesu da ke karamar hukumar Zaria suka garzaya gaban kotun don kai kawar rundunar sojin Najeriya a kan kwace musu gonakinsu. Sun kai karar shugaban rundunar sojin Najeriya, Yusuf Buratai, shugab