Jihar Kaduna

'Yan bindiga sun kai hari Zangon Kataf a jihar Kaduna
Breaking
'Yan bindiga sun kai hari Zangon Kataf a jihar Kaduna
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Mutane biyu ne suka rasa rayukansu sakamakon harin da wasu 'yan bindiga suka kai garin Gora-Gan dake karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna. Shugaban karamar hukumar Elias Manza, ya tabbatar da aukuwar lamarin. Ya ce maharan

2023: Akwai yiwuwar mace ta maye gurbi na - El-Rufai
Breaking
2023: Akwai yiwuwar mace ta maye gurbi na - El-Rufai
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce akwai yuwuwar mace ta gajesa yayin kuma da ya musanta zabar wanda zai maye gurbinsa a jihar a 2023. Gwamnan ya sanar da hakan ne a yayin da wasu mutane ke ta tunanin cewa namiji ne zai m