Jihar Kaduna

Kaduna: 'Yan bindiga sun budewa kasuwa wuta, sun kashe 7
Breaking
Kaduna: 'Yan bindiga sun budewa kasuwa wuta, sun kashe 7
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wasu mutane wadanda ake zargin 'yan bindiga ne sun budewa wasu 'yan kasuwa wuta da daren Laraba a kasuwar Maro da ke masarautar Kajuru ta jihar Kaduna. 'Yan bindigar sun halaka mutane bakwai a kasuwar. Jaridar Daily Trust ta gano