Jihar Kaduna
Da take sanar da hakan a ranar Laraba, mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Dakta Hadiza Balarabe, an dauki wannan sabon matakin ne yayin wani taro da manyan jami
Sakamakon gwajin da aka yiwa wasu mazauna Kaduna su uku wadanda aka killace bayan ya bayyana cewar sun je kasashen Ingila da Masar, ya nuna basa dauke da cutar
Gwamnan ya shawarci jama'a da su zauna a gidajensu tare da gujewa fitowa waje matukar hakan ba dole ya zama ba, saboda halin da ake ciki na fama da annobar kway
Matar El-Rufai ta ce ana yi masu tsammanin cewa mu na da wasu makudan kudi. Sannan ta ce sun takawa kan su burkin tsoma kansu a cikin sha’anin gwamnatin Jihar.
Daga cikin matakan kare al’umma daga kamuwa da yada annobar coronavirus, gwamnatin jahar Kaduna ta sanar da hana tarukan addini da manyan tarurruka a jahar.
Tun a watan Disambar shekarar 2019 ne aka fara samun bullar annobar cuta mai toshe numfashi ta Coronavirus a kasar China, inda daga nan ta watsu zuwa kasashe 15
A yayin da tsoron mugunyar cutar coronavirus ta ci gaba da yaduwa, kungiyar kiristoci ta kasa ta umarci mabiyanta da su dakatar da duk lamurran bauta da zai tar
Malam Sani ya zama shugaban hukumar ne a watan Janairu 2020 bayan ya shafe fiye da shekaru 20 yana aiki tare da hukumar ta jin dadin alhazan jihar Kaduna. Ya ta
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya koma jahar Kaduna bayan ya yiwa korarren sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II rakiya zuwa jahar Lagas a ranar Juma'a.
Jihar Kaduna
Samu kari