Jihar Kaduna
Akalla mutane biyar ne suka mutu a ranar Litinin sakamakon wani rikici da ya kaure tsakanin matasan unguwar Tirkania dake cikin sabon garin Nassarawa, a karamar
Da yake gabatar da jawabi a wurin bikin yaye dakarun sojin, shugaban rundunar NAF (CAS), Air Marshal Sadique Abubakar, wanda shugaban sashen bayar da horo na
Ya bayyana hakan ne a matsayin martanai a kan rahoton balle gidan gyaran hali na Kaduna da mazauna gidan suka yi yunkurin aikatawa kamar yadda jaridar The Natio
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Mukhtar ya yi wannan dogon tafiya ne a cikin wata budaddiyar motar daukan kaya. Amma babban likitan asibitin, Dakta Hussaina Adamu t
Kwamishinan al’amuran cikin gida da tsaro na jahar Kaduna, Samuel Aruwan ne ya bayyana haka a ranar Laraba, inda yace gwamnatin ta dage dokar ne domin baiwa jam
Wakilin watsa labaru na Jere, Ahmad D Yako ne ya bayyana haka a shafinsa na dandanin sadarwar zamani na Facebook, inda yace za’a gudanar da jana’izarsa da misal
A cewar Binniyat, dakacin Jagindi, Danlami Barde tare da kaninsa Musa na daga cikin mutanen da yan bindigan suka kashe a yayin harin da suka kai a ranar Litinin
Wani almajiri ya halaka bayan ruwa ya tafi dashi a yayin da yake boyewa gwamnatin jihar Kaduna da ta bada umarnin kwashe almajirai daga jihar a matsayin hanyar.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta kama mutane 165 da kuma ababen hawa 205 sakamakon karya dokar ta-bacin da aka saka a jihar don hana yaduwar cutar COVID-19.
Jihar Kaduna
Samu kari