Jihar Kaduna
An kama motocin ne ranar Litinin a kauyen Sabon Gida da ke yankin karamar hukumar Ikara yayin da suke kokarin shiga jihar Kaduna. Manyan motocin sun yi yunkurin
Dakta Baloni ta bayyana cewa an mayar da almajiran zuwa cibiyar duba cututtuka ma su yaduwa, wacce ke zaman cibiyar killacewa ta jihar Kaduna. Kazalika, ta sana
Shugaban karamar hukumar ya bayyana garuruwan da lamarin ya shafa kamar haka; Aboro, Sabon Gida, Ungwan Bera, Janda, Ungwan Goma, da kuma Kurmin Goro......
A jiya El-Rufai a kawo tsauraran sharuda domin hana yaduwar COVID-19 a Kaduna. Daga ciki shi ne kara wa’adin zaman gida da kwana 30, da wajabta tsummar fuska.
Wasu jami’an yan sanda sun tarwatsa dandazon mutane da suka halarci zaman makokin wani matashi a jahar Kaduna. An gudanar da zaman makokin ne a ranar Asabar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da samun karin mutum daya mai dauke da cutar Covid-19, kwamishinar lafiya ta jihar, Dr Amina Mohammed Baloni ta sanar. A taka
Baloni ta ce ana gudanar da bincike tare da bin sahun mutanen da sabon mai dauke da kwayar cutar ya yi mu'amala da su kafin a gano yana dauke da ita. Ta ce za a
Mutane 7 ne suka gamu da ajalinsu a yayin wani hari da gungun miyagu yan bindiga suka kai wasu kauyuka guda uku dake cikin karamar hukumar Chikun na jahar Kadun
A kokarin ganin an samu damar gwada mutane masu yawa a kan cutar coronavirus, gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da dakin gwaji na cutar coronavirus na farko a bab
Jihar Kaduna
Samu kari