Jihar Kaduna
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun bi cikin dare sun kai hari a unguwar Gbagyi Villa dake cikin karamar hukumar Chikun ta jahar Kaduna, inda suka kashe mutum 1.
Wani mutum mai fama da cutar coronavirus sun ba hammata iska tare da wani jami'in NSCDC a cibiyar killace masu cutukan da ke yaduwa ta Kaduna. Damben ya biyo ba
Ya bayyana cewa mazauna kauyen sun tunkari 'yan bindigar bayan sun samu labarin abin da ke faruwa, inda su ka tserar da 10 daga cikin matan, yayin da 'yan bindi
A makon nan Gwamnatin Jihar Kaduna ta fara sake yi wa gadar kawo zani a halin yanzu. Dama tun a shekarar bara gwamnatin Kaduna ta ce za ta gyara gadar Kawo.
Gwamnan Kaduna ya ce a fito da mutane daga gidan yari albarkacin annobar COVID-19. Gwamna Nasir El-Rufai ya amince a saki wasu ‘yan gidan yarin ne a makon nan.
Gwamnatin jahar Kaduna ta bayyana cewa ta sallami mutum daya cikin marasa lafiya shida da suka kamu da cutar COVID-19, daga cibiyar kula da wadanda suka kamu.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta bayar da tallafin kayan abinci ga mutane 1000 a jahar Kaduna don rage musu radadin mawuyacin halin da suke ciki sanadiyyar annobar C
An sassauta dokar fitan ne domin mutane su samu damar siyan kayayyakin abincin da za su ajiye a gidajensu da sauran kayayyakin amfani kafin a ci gaba da dokar.
Bayan kammala taro ne shugaban kungiyar gwamnonin arewa, Simon Lalong, ya fitar da jawabi a kan matakan da gwamnonin suka dauka bayan kammala tattaunawarsu da
Jihar Kaduna
Samu kari