Jihar Kaduna
Sakamakon wannan kara kotu ta bayar da umarni ga jam’iyyar a kan cewa kada ta kuskura ta fitar da sakamakon zaben, wanda ya gudana a ranar 14 ga watan Maris.
A cikin wata sanarwa da mai dauke da sa hannun Muhammad Hafiz Bayero, manajan darektan kamfanin raya kasuwannin jihar Kaduna (KMDMC), gwamnatin ta ce za a sassa
Majalisar Malamai a Kaduna ta roki Gwamna Nasir El-Rufai ya sassauta takunkumin kulle yi kira ga musulmai su tsaya tsayin-daka da addu’o’i a lokacin Ramadan.
Tsohon dan majalisar jihar Kaduna, Yakubu Bityong, ya rasu a ranar Juma'a da dare. Bityong ya wakilci mazabar Kaura tsakanin 2011 zuwa 2019 a majalisar jihar.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-Rufai a ranar Juma'a ya yi taro da shugabannin cibiyoyin tsaro na jihar tare da sauran masu ruwa da tsaki a kan tsar
Shugaban jam’iyyar APC ta jahar Kaduna, Commodore Emmanuel Jekada ne ya tabbatar da aukuwar lamarin a ranar Alhamis, inda ya ce har cikin gida suka bi shi.
A makon nan mu ka ji cewa Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta killace wasu mutane da-dama a sansanin da ake ajiye masu hidimar kasa na NYSC da ke hanyar zuwa Abuja.
Jawabin ya kara da cewa, za a gayyaci shugaban kamfanin dillancin man fetur na kasa, Mista Mele Kyari, domin ya bayar da bayani a kan tallafi da gudunmawar da
Gwamnatin Kaduna ta ce ta tara kudi har naira miliyan 1.9 cikin kwanaki biyu, daga wajen masu karya dokar kulle da aka sanya a jihar don hana yaduwar korona.
Jihar Kaduna
Samu kari